Jump to content

Lokaci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayanau

[gyarawa]

Lokaci wato kaman abin lura ko kiyaye wa wanda dole sai da agogo ko kuma kintatawa. Lokaci wato ana ma iya cewa zamani a taƙaice. Masanin ilimin yanayi wato [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na bata lokacina a wajen kallon kwallo

Wani dan bangare na cikin zamani.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English:time

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Pu blications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.