Damfara
Appearance
Damfara kalmar na nufin zamba cin aminci ko yaudara ka amsa kuɗi ko wani abu.
Misali
[gyarawa]- Naje kasuwa yin siyayya nahaɗu da wa'ansu mutane sun ha'inceni dubuɗari shidda yau yau ɗinnan.
- Mai shagon layimmu gaskiya yana yaudaran mutane da wannan ma'aunin nashi wallahi wajan saida hatsi baya cika ma'aunin.