Jump to content

Damina

Daga Wiktionary

Damina lokaci Ne na ruwan sama, wanda ake aikin gona kamar noma, da shuke-shuke a lokacin. A wasu wuraren, damina na kamawa a lokacin zafi. Damina shi ne akasari lokacin rani.

Misali

[gyarawa]
  • Damina uwar albarka
  • Lokacin damina zanyi noma Mai yaiwa
  • Zan sami kudi lokacin damina
  • lokacin komawa gona yayi tunda damina tayi

Manazarta

[gyarawa]

[1]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.