Dawa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Dawa Wani shukane da ake nomawa a gonaki, yana fitar da Zangarniya, a kowace zangarniya akwai kwayoyin dawa a ciki, dawa akwai Ja akai fara. Hausawa na yin Tuwo, da koKo duka da shi.

Misalai[gyarawa]

1. Anyi tuwon dawa a gidan su Audu 2. Yau tuwon dawa zamuci