Doki

Daga Wiktionary
doki (1)

Hausa[gyarawa]

Doki wata halittar dabba ce mai ƙafa huɗu, galibi sarakuna ne sukafi amfani da shi da kuma attajirai.

Doki Shine wani nauin jin dadi da fatan da mutum ke yi

Suna[gyarawa]

doki m, pl. dawaki, dawakkai

Pronunciation[gyarawa]

Derived terms[gyarawa]

Fassara[gyarawa]

Karin magana[gyarawa]

doki riƙeka sai sarki Doki ɗaya a fage ya fi gudu. [1] [2] Gwanin doki wanda ya ke kansa. Kumburi ga doki, sakiya ga jaki. Sai in ruwa ya yi yawa, an ka ba doki

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,84
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,127