Jump to content

Fadakarwa

Daga Wiktionary

Faɗakarwa About this soundFadakarwa na nufin magana ta jan Hankali ga mutane domin su aikata abu mai kyau ko su gyara kuskuren su. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Malami yana Fadakarwa A masallaci.
  • Shugaba yana fadakar da Al'ummarsa.

Fassara Turanci: preaching

Karin Kalma

[gyarawa]
  • Tunatarwa
  • wa'azantarwa

Karin magana

[gyarawa]

Fadakarwa tana da muhimmanci sosai

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,160
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,244