Jump to content

Faffarkewa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Jujjuyawa karmace dake nufin Juyawa, tahanyar amfani da ɗafi a ƙeyar da goshin kalmar, wacce take fa'idantar da yawaitawa. ko kuma warwarewa

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Dafatan Kuna faffarkewa dakyau Dan Allah
  • Kusan angama faffarkewa, domin zamu haɗa.