Jump to content

Fata

Daga Wiktionary
fata mai kyau

Fata About this soundfata  itace abar da ke lullube a jikin kowane dabba.

Fata wani burin da mutum zai yi.

Misali

[gyarawa]
  • Ka gyara mun ragon da kyau saboda fatan ya yi kyau.

Fata ta roko.

Misalai

[gyarawa]

Na fata zakazo Fatana kadawo lafiya.

manazarta

[gyarawa]

[1]

  1. Neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,166