Dabba wata halittane daga cikin halittan Allah ya halitto
A turanci yana nufin Animal Wanda a hausa kuma yana nufin Dabba[1]
- Suna Jam'i (Dabbobi)
- Kaza dabban gida ce.
- Audu yana kiwon dabbobi.
- Zan siyawa dabba ta dusa.
- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 7. ISBN 9 789781691157