Jump to content

Fulamba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Fulamba shine mutumin dake aikin gyaran famfo..[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Fanfo na ya lalace sai na kira fulamba ya duba mun

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,130