Jump to content

Funtua

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

FuntuaAbout this soundFuntua  gari ne mai matuƙar girma da tasiri a jihar Katsina, domin itace gari na biyu mafi girma bayan cikin garin Katsina a jihar ta Katsina.