Gajiya
Appearance
Gajiya Gajiya (help·info) shi ne rashin samun ƙarfi a jikin/Gaɓɓai sakamakon wani Aiki ko wani abu da mutum ya yi.
Misalai
[gyarawa]- Na gaji da zuwa filin ƙwallo.
- Tsohon ya gajiya wajen tafiya.
- Na gajiya bayan aiki a gona.
- Munje gona aiki duk mun gaji
Fassara
[gyarawa]- Turanci: tiredness
- Larabci:التعب