Jump to content

Gamsheka

Daga Wiktionary
Gamshwƙa ya fasa kai

GamsheƙaAbout this soundGamsheƙa  Wani irin maciji da ake samu a nahiyar afirka da asiya mai tsananin dafi,ya kan yi amfani da fatan wuyarsa ya kulle kansa idan an dame shi.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Mafarauta sunyi gamo da gamsheƙa
  • Ayi hattara akwai gamahwƙa a bishiyae giginyar.Rubutu mai gwaɓi

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English):cobra.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45