Maciji
Appearance
Hausa
[gyarawa]MacijiMaciji (help·info) Ko kuma Macijiya dabba ce mara ƙafafuwa dake jan ciki yake tafiya wanda yake rayuwa a daji kuma yana da haɗari sosai yana cizo wani lokacin ma idan ya ciji dabba ko mutum to mutuwa ake yi.
Misali
[gyarawa]- Maciji akwai mugunta
- Maciji bayasan wargi
Karin Magana
[gyarawa]- An kashe maciji ba'a sare Kan ba.