Ganyen-magani
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman ganyen magani ta samo asali ne daga kalmomin hausa guda biyu ganye da magani.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Ganyen-magani na iya nufin sanshin itace da ake amfani dashi wajen magungunan gargajiya akan jika kuma a sha ko a shafa.[1]
kalmomi masu alaka
[gyarawa]- itace
- ganye
- shuka
- bishiya
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad shekarata(2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.