Gasa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Aikatau
[gyarawa]Gasa kalma ce aikatau. Wannan wata gogayya ce da ake yi a tsakanin abokan hamayya guda biyu ta yadda ko wanne daya daga ciki yake son yaga ya zama shi ne jarimi ko tauraro akan dan uwansa.
Ma'ana ta Biyu
[gyarawa]Gasa Ma'ana ta biyu. Ita ma kalmace aikatau, wani yanayi ne da ake kanga wani abu a jikin wuta har ya bayar da yanayin da ake bukatarsa.
Misali
[gyarawa]- gashin gurasagurasa.