Jump to content

Gashi

Daga Wiktionary
Gashi mai furfura

GashiAbout this soundGashi  da Turanci (hair) Wani abu ne da yake fitowa akan mutane.

Misalai

[gyarawa]
  • Zan Buɗe shagon gyaran gashi
  • Nayi kwal kwal na aske gashi na gaba daya

Karin Magana

[gyarawa]

Idan bakida gashin wacce karkice Zaki kitson wacce