Gaskata
Appearance
GaskataGaskata (help·info) Gaskata a wani furucin gasgata na nufin tabbatar da abu a yanda yake a asali. [1]
- Suna jam'i. Gaskatawa
Misalai
[gyarawa]- daga baya dai manajan ya gaskata maganar rufe ma'aikatan.
- binciken EFCC ya gaskata cewa tsohon ministan ya wawushe kuɗaɗen ma'aikatar.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Vindicate
= Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66