Gidan Gyara Halinka
Appearance
Hausa
[gyarawa]Gidan Gyara Halinka furuci (help·info) wani gida ne da hukumar kasa ke ginawa tana dauke da jami'an tsaro,a na amfani da ita ne domin kai masu laifi da sauransu.[1]
- suna
jam'i. Kurkuku
Misali
[gyarawa]- alkali ya yanke ma 'yan fashi shekaru goma a kurkuku
manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,00