Gimbiya

Daga Wiktionary
Gimbiya

Gimbiya na nufin ɗiyar sarki. Da turanci ana kiranta da Princess.[1]





Misali[gyarawa]

  • Akilu ya auri gimbiya.

Manazarta[gyarawa]