Guga
Appearance
Hausa
[gyarawa]Guga wata abuce wacce ake amfani da ita domin debo ruwa a rijiya.. akwai ta ƙarfe akwai ta fata.
Hausa
[gyarawa]GugaGuga (help·info) wani abin debo ruwa ne daga cikin rijiya wanda ake dinka shi da tub din tayar mota.
Guga wani aiki ne na goge wani abu.
Misali
[gyarawa]- gugar kaya (tufafi).
- gugar kafa (kaushi).