Gurguzu

Daga Wiktionary

Gurguzu About this soundGurguzu  Wani irin ƙa'idar tafiyar da zamantakewan al'umma wanda dukkan dukiya ta al'umma ce,kuma kowa yana taimakawa da amsan dukiyar dai dai da buƙatunsa. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Gwamnatin gurguzu ta ƙasar chana.
  • Anyi yunƙurin tsarin gurguzu a ƙasar Tanzaniya.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): communism.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hauísa Dictionary. ISBN 9781397330.P,47
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,32