Jump to content

Gwadawa

Daga Wiktionary

Gwadawa Wato yunƙurin aiwatar da wani aiki.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na gwadawa tsoho hanya
  • Da gwadawa ake dacewa

Karin Magana

[gyarawa]
  • sai an gwada akan san na ƙwarai

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,10