Jump to content

Gwamna

Daga Wiktionary

Gwamna na nufin wanda yake mulkan gari guda a ƙarƙashin mulkin demokaraɗiya. Gwamna shugaba mai jagorantar jiha a kasa. Governor.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gwamnan lardin Sokoto da kewaye
  • Anyi wa gwamnan jihar Yamma ta tsakiya Murabus

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.