Jump to content

Gwangwala

Daga Wiktionary
Shukan gwangwala

Hausa

[gyarawa]

Gwangwala About this soundGwangwala  ta kasan ce Itace ne mai karfi kuma tsayayye, ana amfani dashi wajen yin abubuwa kamar gora da kuma aikin kafinta.[1]

Misalai

[gyarawa]
  1. Anyi katanga da gwangwala.
  2. Kafinta ya haɗa kujerar gwangwala.
  3. Rufin gidana anyishi da gwangwala.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P12,