Gora
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kalma ce mai Harshen Damo
- Suna jam'i. Goruka
Misalai
[gyarawa]- Matafiyi ya sanya ruwa a gora.
- Dan Fulani ya doki shanu da gora.
- Na sha ruwa da goran Audu.
- Inada gora tafi da gidanka.
Karin Magana
[gyarawa]- Ba'a fafe gora ranar tafiya
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P12,