Jump to content

Gwiwa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Gwiwa About this soundGwiwa Mahada Sashen jiki tsakanin cinya da ƙasar ƙafa.[1]

Gwiwa Suna. Gwiwowi

Misalai

[gyarawa]
  • Sanya gwiwowinka a ƙasa
  • Gwiwa ta tana ciwo
  • Na buge a gwiwa

Karin Magana

[gyarawa]
  • Ƙashin gwiwa mai karo dakai saiya shirya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,96