Haɗama

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Haɗama haline na wasu mutane, shi ne tsakanin son/kwaɗayin ƙari akan abinda su na da shi.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

Misali[gyarawa]

  • Yaran ya cika haɗama.
  • Gaskiya wannan yanada haɗama