Jump to content

Zara

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

zara shine halin/ɗabi'ar son ɗaukan/amfani da kayan wani ta karfi ya yaji batare da son ranshi ba.

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • zara bayada kyau ko kaɗan.
  • Gaskiya wannan ta cika zara.