Hambuda
Appearance
Hambuda Samfuri:errorSamfuri:Category handler Wato watsa abu mai ruwa ko gari cikin baki. [1]
Misalai
[gyarawa]- Asabe ta hambuɗa garin magani a baki.
- Hambuɗa ruwa a baki sai gwani.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,50