Hamma wata alama ce da akeyi lokacin da ake jin yunwa ko Barci ko gajiya. wannan kalmar da turanci ake kira Yawn.