Hannu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman ta samo asali ne daga kalman turanci hand
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Hannu sashe ne a jikin dan Adam da ya kuma fara daga kafada wanda yana da yatsu guda biyar (5) sannan ana anfani dashi wajan cin daukan abu, riqe abu da kuma abinci da sauransu.
- suna
jam'i Hannaye
misali
[gyarawa]- ka tabbatar ka wanke hannunka da kyau kafin kaci abinci.
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): hand
- Larabci (Arabic): yaddun, kuff - كف
- Faransanci (French): main
manazarta
[gyarawa]- ↑ neil Skinner:1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN9789781691157.P,78