Hoto
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Hoto Dukkan zanen da ya bada sura ko siffa ko kuma taswira, ta mutum ko wani abu na daban ana kiran shi hoto. [1]
- Suna jam'i. Hotuna
Misalai
[gyarawa]- Mun yi hoto a bakin ruwa.
- Duk ma'aikata akwai hoton shugabanta
- Hoton giwa a jikin bangon makaranta
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P128,