Jump to content

Idon-ruwa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

idon-ruwa shine asalin Maɓuɓɓugar ruwa, inda yake Tsatsatowa.

kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Rijiyar tanada Idon-ruwa sosai.
  • Idon-ruwanan ya Toshe.