Injin ƙyanƙyasa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Injin ƙyanƙyasa Furuci (help·info) injine wanda yake dauke da wadansu na'urori wanda ake amfani dasu wajen Ƙyanƙyasae ƙwayaye tsuntsaye.
Misali
[gyarawa]- Taju ya bani ƙwanshi insaka mishi a injin ƙyanƙyasa.
- Na siyo injin ƙyanƙyasa.
fassara
- Larabci:حضنة
- Turanci: incubator