Kabari
Appearance
Kabari kabari (help·info) Wani rami da ake ginawa a cikin maƙabarta wanda a cikin shi ne ake Sanya mutumin da ya mutu. [1]
- Suna jam'i.kaburbura
Misalai
[gyarawa]- Yan ɗarika sunje ziyaran kabarin Inyass.
- An burne wasu Mutanen da sukai hatsari a kabari ɗaya.
- Akwai kimanin kabari dubu a maƙabartan Zazzau.
Karin Magana
[gyarawa]- Kabari kowa ya ganka ya tuna Allah.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,76