Jump to content

Kabokabo

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

kabokabo itace sana'ar haya da abin hawa ta hanyar ɗaukan mutum daga wani guri zuwa wani guri domin yabaɗa kuɗi.

Kalmomin masu alaƙa

[gyarawa]

Haya Aro

Misali

[gyarawa]
  • Banson bin ɗan kabokabo