Jump to content

Kabot

Daga Wiktionary

Kabot wani katako ne mai tsawo yana da kofa biyu , ana anfani da shi domin ajiye kaya da dai sauransu.[1]

suna

jam'i. Kabot

misali

[gyarawa]
  • Na cika kabot naya da kaya

manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 978978161157.P,00