Kaftani

Kaftani Kaftani (help·info) Wani irin nau'in kaya ko tufafi masu tsayo mai bel galibi da ake amfani da su a ƙasashen gabas ta tsakiya da asiya.[1]
Misalai[gyarawa]
- Ta sanya kaftani
- Malam ya sanya farin kaftani
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,35