Tufafi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Tufafi kalmace da ke nufin duk wani abu da mutum ke sanyawa don rufe tsiraicinsa. A wani lokacin akan kirasu da kayan sa'wa, misali riga/taguwa, wando, hula da sauransu.
Misalai
[gyarawa]- Tufafi sirrin Dan Adam
- Audu yayi ado da tufafi
- Amina na wanke tufafin ta.