Jump to content

Wando

Daga Wiktionary

hausa

[gyarawa]

FASSARA

[gyarawa]

WandoAbout this soundWando  Wani nau'in tufafi ne da ke rufe tsiraici tsakanin kugu mara zuwa ƙasa. Tsawon wando kan iya zuwa cinya (dan kanfai), gwiwa ko zuwa idon sahu.

suna jam'i. wandunaye
  • wandona yayage zankaima tela yaɗinke mun.

ENGLISH

[gyarawa]
  • Trousers