Jump to content

Kalanda

Daga Wiktionary

Kalanda wani takadda ce wacce take dauke da kwanannaki,watanni da shekara.anfanin ta duba kwanan wata.[1]

Suna jam'i.Kalandu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil skinner,1965:kamus na turanci da Hausa.ISBN978978161157.P,00