Jump to content

Shekara

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Shekara kalma ce wacce ake anfani da ita wurin ƙidayan kwanaki bayan wata sha Biyu sai a samu shekara ana samun shekara a cikin kwanaki dari uku da sittin(360)

Misali

[gyarawa]
  • Ado ya shekara dari
  • Zamily yana bikin shekara

fassara

  • Turanci= year
  • Larabci= عام