Kamala

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

kamala nanufin tsarin zubin mutum mai Haiba ko shiga ta kirki da yanayin da tadace.

Misali[gyarawa]

  • Kaga yaro mai kamala.
  • Adam yayi shigar kamala.