Karatu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Aikatu[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Karatu Ma'ana karanta alamomin da ke wkiltar magana a wani abu da aka rubuta. Misali, littafi, Kan allo, takarda da sauransu.[1]

Misali[gyarawa]

  • Malami yana koyawa ɗalibai karatu.
  • Wa zai iya karanta min abinda aka rubuta.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Reading

Manazarta[gyarawa]

Fassara[gyarawa]

  • English: reading