Karkara
Appearance
Hausa
[gyarawa]Karkara shi ne garin da ci gabansa bai kai na birni ba ta kowace fuskoko, kamar yawan jama'a da gine-gine da sauran cigaba.[1]
Misalai
[gyarawa]- Iro mazaunin karkara ne.
- An fi yin noma a karkara.
- Audu ya yi tafiya zuwa karkararsu.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P120,