Jump to content

Karko

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Karko na nufin abu mai inganci Wanda za a dade ana amfani dashi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Motocin kamfanin Toyota sunfi na kamfanin Honda karko

Karin Magana

[gyarawa]
  • Ta yaro kyau take bata karko

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,139