Jump to content

Inganci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Inganci na nufin kyau ko karko na wani abu. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Agogon dana siya yana da inganci sosai.
  • Shafin wikipedia yana da inganci kwarai.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Quality

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,139