Kayu
Appearance
Kyau na nufin abu mai ban sha'awa, inganci ko karko. [1]
- Suna jam'i.Kawawa
Misalai
[gyarawa]- Malan Audu ya sayi mota mai kyau
Karin Magana
[gyarawa]- Abu mai kyau shi yake siyar da kansa
- In kanada kyau ka kara da wanka
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,139