Kasko
Appearance
KaskoKasko (help·info) wani Karfe ne mai fadi da hannu, a na amfani dashi wajan suya, kamar su waina da mashe.
Kasko a wata ma'anar kuma, shi ne dukkan wani balli ko guntu na tukunyar kasa,randa, kwadare ko kuma kwatanniya.
- suna
jam'i.Kasko
manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil skinner,1965:kamus na turanci da Hausa.ISBN978978161157.P,00